Rundunar ‘yan sanda a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta ce ta kama mutum takwas da ake zargi da hannu a kisan wani...
Wata gobara ta tashi a safiyar ranar Talatar nan, ida ta kone shaguna da dama a kasuwar Owode da ke Offa a jihar Kwara. Wata majiya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe wani mutum mai suna Ashiru Nagoma tare da yin garkuwa...
Wani Direban mota kirar Golf ya rasa ransa a wani mummunan hatsarin da ya afku a Gadar Damagari, unguwar Zoza a karamar hukumar Rogo ta jihar...
Wata Kotun Majistire da ke Karamar Hukumar Kontagora a Jihar Neja, ta bayar da umarnin a tsare Amina Abashe da ake zargi da watsa wa mijinta...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta Kasa FRSC a ranar Litinin din nan ta bayyana cewa mutane 13 sun mutu yayin da biyu suka jikkata a wani...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da rabon fom din shiga makarantun gaba da Sakandire JAMB kyauta ga daliban makarantun sakandire 6,500 a dakin taro na...
Rahotanni na bayyana cewa Waɗansu mutane sun fasa rumbun ajiyar kayan abincin gwamnati a Jihar Kebbi. Rahotannin sun tabbatar da cewa, an fasa rumbun abincin da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi Mai suna Isyaku Babale mai shekaru 30 a unguwar Anguwan Dawaki da ke cikin birnin Bauchi bisa...
Hukumar kula da bashi ta Najeriya ta ce a cikin wata shida sababbin gwamnonin jihohi 13 na ƙasar ciki har da Kano, da Zamfara, da Katsina...