Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, a ranar Talatar nan, ya ce bai yarda cewa ‘yan Najeriya na da hannu a kashe sojoji a jihar Delta ba....
Yayin da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da mambobin kungiyar SSANU da NASU ya shiga rana ta biyu a yau Talata, tare da dakatar da...
A constitutional lawyer and panellist at the National Constitutional Dialogue, Dr Tunji Abayomi, has bemoaned the 1999 constitution of the country, saying that it is depriving...
Dakarun rundunar sojojin kasar nan shiyya ta daya da ke jihar Kaduna sun yi nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da wasu ‘yan bindiga da masu...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Abuja ta mika wasu takardun gidaje 324 da aka kwato mallakar ‘yan fanshon...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya ce a kullum sai ya yi magana da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sau biyu kan matsalar tsaron jihar....
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce jami’anta sun kama wani Dan kungiyar asiri da ake zargin yana da hannu wajen kashe-kashe da fashi da makami...
Gwamnan jihar Kano, Inijiniya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kudurinsa na kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar. Gwamna Yusuf ya bayyana haka ne a lokacin da...
After many years of legal actions and investigation, the Abuja Zonal Command of the Economic and Financial Crimes Commission on Monday finally handed over documents of...
Africa’s richest man, Alhaji Aliko Dangote, through Aliko Dangote Foundation, has launched the distribution of free meals to no fewer than 10,000 fasting Muslims in Kano...