Gwamnan Kano da ke arewacin Nijeriya Abba Kabir Yusuf ya yi umarni a gudanar da bincike kan mutanen da gwamnatinsa ta bai wa kwangilar raba wa...
Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule ya bayyana kaɗuwarsa a kan mutuwar wasu ɗailbai na Jami’ar Keffi, waɗanda suka rasa rayukansu a wajen rububin karɓar tallafin...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta gurfanar da tauraruwar finafinan Kannywood Amal Umar a gaban kotu bayan ta yi yunƙurin bai wa wani jami’inta cin-hanci....
Wata gobara ta kone shaguna kusan shaguna 40 a kasuwar Zawaciki da ke kusa da gidaje sama da 1000 a karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano....
Wata kotu a yankin Lugbe da ke tarayyar Kasar nan Abuja ta yanke wa Terkaa Akishi mai shekaru 36 hukuncin ɗaurin watanni goma sha biyar a...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Tukur Mamu, mawallafin Jaridar Desert Herald da ke Kaduna, da wasu mutane 14 a matsayin masu ɗaukar nauyin ta’addanci a kasar nan....
Wani dalibi mai fama da ciwon asma na Jami’ar Tarayya, da ke Oye Ekiti (FUOYE) ya rasa ransa sakamakon ci gaba da yajin aikin da kungiyar...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta koka da samun koma baya a yaki da cutar tarin fuka a Najeriya sakamakon karancin kudaden tafiyar da gangamin yaki...
Wasu jihohin arewacin Kasar nan 7 sun sanar da ware kuadden da yawansu ya kai naira biliyan 28 da dubu 300 don ciyar da al’ummominsu a...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari garin Ɓaure da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara. Rahotanni sun bayyana cewa maharan...