Wani sashi na kasuwar babura ta Central Market da ke jihar Sokoto da ake sayar da babura ya kone kurmus. An gano cewa gobarar wacce ta...
Akalla mutane 87 aka yi garkuwa da su a wasu kauyuka guda biyu lokacin da ‘yan bindiga suka kai wani hari Kaduna. Kauyukan su ne Gangere...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce duk wadanda suka kashe dakarun sojoji 16 a yankin Okuoma da ke Karamar Hukumar Ughelli a Jihar Delta, za...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 14 a kauyen Dogon Noma-Ungwan Gamo da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Lamarin ya zo ne...
Iyayen ‘yan matan da aka sace a Jami’ar Tarayya ta Gusau a Jihar Zamfara, sun ce ba su da labarin sakin ’ya’yansu a hukumance. Wasu Kafafen...
Shahararren malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Malam Ibrahim Khaleel, ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da ya nada ‘yar TikTok din nan da ake...
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo, a ranar Asabar, ta fara aikin ceto bayan sace shugaban jam’iyyar PDP a jihar, Tony Aziegbemi. A ranar Juma’a ne wasu...
Shelkwatar Tsaro ta Kasa ta ce ta ƙaddamar da gagarumin bincike bayan wasu matasa sun kashe sojojinta aƙalla goma sha shida a Jihar Delta da ke...
Ƴan bindigar da suka yi garkuwa da ɗalibai 287 a wata makaranta a da ke jihar Kaduna makon da ya gabata, sun bukaci a ba su...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci jami’an tsaro da kada su kuskura su biya kuɗin fansa don a saki kusan ɗalibai 300 da malaminsu da...