Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani daraktan Cibiyar Bincike na Jami’ar Tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, Bello Janbako. Janbako, wanda kuma...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin ƙai, Betta Edu...
Majalisar dokokin Jihar Kogi ta koka da rashin tsaro da ke kara ta’azzara a cikin makonni uku da suka gabata a Karamar Hukumar Yagba ta Gabas...
Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta kama wani magidanci mai shekara 43 kan zarginsa da hannu a mutuwar matarsa mai shekara 42. Kakakin rundunar ‘yansandan jihar...
A yau Alhamis 21, ga watan Disambar 2023, Kotun kolin Nijeriya da ke Abuja ta fara sauraren karar zaben gwamnan Kano da Gwamnan Kano Abba Kabiru...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta ce, ta kama wasu mutane biyar da aka samu da makamai da bindigu kirar AK 47 ba bisa ka’ida...
Al’umar garin Tudun Biri da iftila’in harin bam na sojoji ya afkawa a makon da ya gabata yayin da suke gudanar da taron Maulidin Annabi (SAW),...
Wata uwargida ‘yar shekara 24, Sumayyah Abdallah ta zama jarimar dalibar fannin likitanci ta shekarar 2022/2023 kuma ta samu lambar yabo 23 a Jami’ar Usmanu Danfodiyo...
Rundunar Sojin Najeriya ta 1, ta sanar da nasarar ƙwato tarin makamai da mashina daga hannun ‘yan bindigar daji a jihar Kaduna ta arewacin kasar yayin...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da afkuwar gobara da safiyar ranar Laraba, wadda ta kone ofis 17 a sakatariyar Karamar Hukumar Gwale. Kakakin...