Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa ta ɗaura ɗamarar ɗinke duk wata ɓaraka da ke tsakanin gwamnati da al’ummar Kudancin Kaduna. Gwamnan ya...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja, ta tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna Uba Sani nasararsa a zaɓen gwamnan da ya gabata. A hukuncin...
Yarjejeniyar tsagaita musayar wuta tsakanin Isra’ila da Hamas ta fara aiki a yau Juma’a da misalin karfe 7 na safe agogon Gaza kamar yadda gwamnatin Qatar...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga tsakani da nufin sasanta rikicin Gwamnan Ondo Oluwarotimi Akeredolu da mataimakinsa Lucky Aiyedatiwa. A rahoton da jaridar The Nation...
Manoma a yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce suna cikin halin tsaka mai wuya Sakamakon yadda ‘yan bindiga suke hana garuruwa da dama na yankin...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani mutum mai shekara 50, da take zargi da kera makamai a Karamar Hukumar Ringim. Kakakin rundunar...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wani mutum mai shekaru 53 mai suna Usman Ahmadu, bisa zarginsa da cin zarafin wata ƙaramar yarinya mai taɓin...
Farfesa a fannin shari’a Chidi Odinkalu, ya ce kundin shari’ar kotun ɗaukaka ƙara da ke tabbatar da nasarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ba kuskuren rubutu...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. A hukuncin da kotun ta yanke yau...