Akalla mutum biyu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin jirgin ruwa a kauyen Gamadio da ke Karamar Hukumar Numan a Jihar Adamawa. Rahotanni sun bayyana...
An tayar da jijiyoyin wuya a zauren Majalisar Dokokin Kano, kan kudaden da gwamnatin jihar ta ware wa masarautu a karamin kasafinta na 2023. Takaddamar ta...
Majalisar Zartarwar Gwamnatin Jihar Adamawa, ta amince da kasafin kudin naira miliyan dubu dari biyu da ashirin da biyar da miliyan dari takwas, (Naira 225.8m), a...
Mr. Bola Ahmed Tinubu, GCFR Shugaban kasar Tarayyar Najeriya, Fadar shugaban kasa. Yallabai, SHUGABAN JAM’IYYAR KU TA APC NA KASA NA MATUKAR KOKARI WAJEN GANIN YA...
Babban hafsan sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya ziyarci wurin da sojoji suka kai harin bama-bamai a unguwar Tudun Biri da ke karamar hukumar...
Babbar Kotun Jihar Yobe da ke zama a garin Potiskum, ta yanke wa korarren sojan, Las Kofur John Gabriel hukuncin rataya ne a ranar Talata. Alkalin...
Wata baturiya, ‘yar ƙasar Bulgaria, Liliana Mohammed ta yi saukar Alqur’ani mai girma a Jihar Kano. Daily Nigerian Hausa ta jiyo cewa aure ne ya kawo...
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan diyyar masu taron Mauludin da harin bom daga jirgin soja ya kashe a Jihar Kaduna. Sashen Hausa na BBC ya...
Ana ci gaba da nuna tsananin alhini, a lokacin da ake kokarin tantance yawan mutanen da suka mutu, a wani mummunan luguden wuta da jirgin sojin...
A yammacin ranar Alhamis ne dai aka gudanar da bikin karrama gwarazan gasar gajerun ƙagaggun labarai ta mata zalla da BBC Hausa ta saba gudanarwa duk...