Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté, ya fice daga birnin Yamai da Asubahin wannan rana zuwa kasar Chadi inda daga nan ya hau jirgi zuwa...
A yayin da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ke cika kwanaki 100 akan mulki, tuni gwamnan ya cimma wasu nasarori da al’umma ke alfahari...
Kungiyar Dillalan Man fetur da Iskar gas ta Arewa, AROGMA, da haɗin gwiwar karamin mai na NNPCL shirin gayyato kamfanonin kasashen waje don samar da sauyi...
Ana zargin wani jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya soka wa wani dattijo mai shekara 62 wuƙa kan Naira 3,000. Shaidu sun bayyana wa...
Tawagar shiga tsakani na Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta isa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ta...
Shugabancin riƙo na ƙungiyar mawallafa jaridun yanar gizo wato Chartered Online Publishers ta miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Yakubu, wakilin Jaridar Leadership a Kano,...
Kwamandojin ‘yan ta’addar Boko Haram hudu da wasu mayaka 13 da ‘yan uwansu 45 sun mika wuya ga dakarun hadin gwiwa na kasa da kasa (MNJTF)....
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci da sauran kayan agaji ga mazauna unguwar Feezan da ke birnin Maiduguri. Rabon tallafin da aka...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...
Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin ɓullo da sabbin matakai don magance faɗuwar darajar naira a kasuwar canjin kuɗi. Matakin na zuwa ne bayan ganawar...