Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero Paediatric Hospital. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jihar Mai bai wa gwamna shawara na musamman kan makarantu...
Majalisar koli ta kungiyar tattalin arzikin Kasashen Yammacin Afirka ECOWAS ta samu rabuwar kawuna kan matakan da ya kamata a dauka domin tunkarar juyin mulkin Nijar....
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 15 a matsayin Shugabannin Ma’aikatu da hukumomin gwamnati. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima (NYSC) ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa za ta tura masu bautar kasa zuwa Nijar don taimaka wa...
Ƙungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa ta buƙaci ɗaukacin mambobinta da su gaggauta miƙa bayanansu na shekara ga hukumar CAC. Shugaban ƙungiyar Bashir...
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aikewa majalisar dattawa sunan tsohon Ministan ƙwadago na kasa Festus Keyamo domin amincewa da shi don nada shi a...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya. Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu...
Ƙungiyar Ƙwadago a Najeriya NLC ta ce ba bu gudu ba bu ja da baya wajen tafiya yajin aikin da ta tsara gudanarwa a ranar Laraba....
Shugaba Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatinsa, yana mai cewa ya fahimci irin radadin da suke fuskanta...