Sarkin Musulmi kuma Shugaban Ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI), Muhammad Sa’ad Abubakar, tare da Ƙungiyar Limaman Katolika ta Najeriya (CBCN), sun nuna damuwa kan yadda matsalar...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata rahotannin da ke cewa tana shirin ƙara sabbin haraji kan harkokin sadarwa ta waya da man fetur, tana mai cewa bayanan da...
Fitaccen mawaƙin siyasa a Najeriya, Dauda Adamu Kahutu Rarara, ya soki shahararren mawaƙin Afrobeats, David Adeleke, kan wani mataki da ya ɗauka a yayin bikin FIFA...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta fara duba kuɗin haɗin gwiwar kamfanonin sadarwa na kira da saƙonnin waya (Mobile Termination Rate), karo na farko tun bayan...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC)...
Gwamnatin Tarayya ta sayar da kadarori huɗu da aka ƙwace daga hannun dillalan miyagun ƙwayoyi da kotu ta tabbatar da laifinsu, kan kuɗi har Naira biliyan...
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane. Daga cikin matakan akwai...
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa Comrade Gwarzo ya zaɓi Mustapha Kwankwaso a matsayin abokin takararsa na mataimakin gwamnan jihar Kano gabanin zaɓen da ke tafe. Sanarwar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta soke rajistar jam’iyyun siyasa guda biyar, waɗanda suka...
Jam’iyyar ADC ta sanar da zaɓar tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar,...