Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zai kaddamar da shirin raba kayan makaranta ga daliban Firamare yan aji 1 a fadin jihar, a ranar Litinin 13...
Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) ta gudanar da taron yaye ɗalibai a karo na 9, a inda ta samu wani karamcin kyauta ta musamman daga Farfesa...
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Sanata Suleiman Abdurrahman Kawu Sumaila...
Jami’an tsaro na jami’ar Bayero dake Kano sun kama wasu mutane guda biyu da suke kiran kansu a matsayin Malaman jami’ar. An kama mutanen biyu suna...
A yayin da matasa ke shirin shiga zanga-zanga a fadin kasarnan, ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya umarci shugabannin jami’o’i da su tabbatar da tsaron lafiyar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB, ta sanya maki 140 a matsayin mafi karancin maki domin samun gurbin karatu a jami’a. Hukumar ta...
Ministan ilimi, Tahir Mamman ya umarci hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB da manyan makarantun gama da sakandire da su dena bada gurbin karatu...
A kalla dalibai 200 gini ya danne a makarantarsu da safiyar yau Juma’a a cewar kwamishinan yada labarai na jihar Plateau, Mista Musa Ashoms Rahotanni sun...
Gwamnatin jihar Kano da tallafin ofishin raya kasahe rainon Ingila dake Najeriya da hadin gwiwa da kungiyar dattawan Arewa zasu shirya taron farfado da fannin ilimi...
Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan. Shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta...