Sakamakon yadda ƴan Najeriya suka shiga tasku na ƙarancin Kudi da matsalar man Fetur, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta...
Kimanin ‘yan daba 40 ne suka mamaye wata makaranta mai zaman kanta, a rukunin Makarantu na Shalom da ke Baruwa, yankin Ipaja a jihar Legas tare...
Jami’ar Bayero da ke Kano, ta musanta labarin da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta da ke cewa ta yi ƙarin kuɗin makaranta ga ɗalibai. Jami’ar...
Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero, yayi kira ga al’ummar musulmi da su dage da karanta Al-qur ‘ani maigirma da kuma aiki da abinda...
Daliban kwalejin kimiyya da fasaha da ke Ibadan a jihar Oyo a ranar Litinin din nan sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin kudin da...
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), Fargesa Emmanuel Osodeke ya ce zamanin gwamnatin mulkin soja a kasar nan ya fi tausayawa halin da malamai suke ciki fiye...
Wata gobara ta tashi a kwalejin ilimi da koyar da shari’a shari’a ta Legal Kano, wanda wutar ta tashi a dakin karatu na Abdullahi Umar...
Gwamnatin tarayya ta ce ta damu matuka kan yadda ake samun karancin hukunta masu satar jarabawa a lokuta da dama. Mista Andrew Adejoh, babban sakataren...
An yi kira ga masu ruwa da tsaki a harkar ilimi da su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu na ganin an kawo karshen munanan...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce dole ne gwamnatoci a kowane mataki su kara saka hannun jari a makarantun gwamnati domin inganta harkar ilimi...