Kungiyar malaman jami’oin na Najeriya (ASUU) sun shiga yajin aikin na gargaɗi na tsawon wata ɗaya, inda malamai suka dakatar da koyarwa da sauran ayyukan da...
Jami’a Oxford da ke ƙasar Birtaniya ta gayyaci fitaccen ɗan jaridar nan na jihar Kano, Ali Abubakar Sadiq, domin ya gabatar da wata kasida akan addinin...
Kalaman da fitaccen malamin addinin Musluncin nan Dakta Abdallah Usman Kaya ya yi akan ma’aikatan jinya sun tayar da ƙura tare da haifar da zazzafar muhawara...
Jami’o’in Ukraine Sun Kulla Yarjejeniya Da MAAUN Kano Kan Bincike, Tallafin Ilimi, Da Sauransu Jami’o’in kasar Ukraine guda biyu, Jami’ar V.N Karazin Kharkiv ta Kasa da...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta bayyana ranar Litinin 7 ga watan Fabrairu, 2022 a matsayin ranar da babu karatu domin wayar da kan dalibai, iyaye da sauran...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) ta ce nan ba da dadewa ba za ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani domin biyan bukatun su wata guda...
Jami’ar Maryam Abacha da ke Kano ta karrama Hanifa Abubakar, yarinyar nan ‘yar shekara biyar da ake zargin mai makarantar ne ya kashe ta. Jami’ar ta...
Gwamnatin Tarayya ta ce dalibai goma sha hudu daga cikin wadanda aka sace tare da malamansu daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri, Jihar Kebbi,...
Jami’ar Jihar Chicago ta ce jigon jam’iyyar APC kuma mai fatan zama shugaban kasa, Bola Tinubu, ya halarci jami’ar. Beverly Poindexter, wanda ke kula da buƙatun...
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya bai wa daya daga cikin wadanda rikicin ‘yan sanda ya rutsa da su, Samuel Ogundeji tallafin karatu a wani bangare...