Malaman kwalejojin ilimi a karkashin kungiyar ma’aikatan kwalejin ilimi (COEASU) ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma na watanni biyu. Hakan na kunshe ne...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da Sakandare ta Najeriya JAMB, ta saki sakamakon daliban da suka rubuta jarrabawar, daga baya sakamakon samun matsalar da...
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta bana watau WASSCE wadda ɗalibai suka rubuta a tsakanin watannin...
Yajin aiki: A bayyane yake Gwamnatin Tarayya , ASUU babu abin da za su yi asara — Ƙungiyar Ɗalibai Majalisar Shugabannin Ƙungiyar Ɗalibai (CSUP) ta koka...
Gwamnatin jihar Filato ta kwace lasisin dukkan makarantun Naziri, Furamare da Sakandare da ke aiki a jihar. Kwamishiniyar ilimi ta jihar, (na sakandare), Elizabeth Wampum, ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Talata ta ce babu daya daga cikin malaman jami’o’inta da aka biya albashi tun bayan da kungiyar ta fara aiki...
Ƙungiyar Malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta sake yin ƙarin makonni huɗu a yajin aikin da ta ke tsaka da gudanarwa. Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a...
Da Dumi-Dumi: Kungiyar ASUU Ta Tsawaita Yajin Aikin Da Ta Keyi Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU ta kara tsawaita yajin aiki da ta fara watanni biyar da...
Gwamna Abubakar Bello na jihar Neja ya dakatar da shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta jihar Neja, Dakta Isah Adamu kan wasu matsalolin da...
Daliban jami’o’in jihar Kaduna sun bi sahun kungiyar kwadago ta Najeriya NLC a wata zanga-zangar nuna goyon baya da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU. ASUU a...