Gwamnatin jihar Kano ta bayyana aniyar ta na hada gwiwa da kamfanin PRNigeria Center Kano, reshen kamfanin IMPR, domin horar da jami’an yada labaransu a ma’aikatu...
Shahararren malamin addinin musulunci Sheikh Dr. Ahmad Ibrahim Bamba ya rasu KakakiHausa ta ruwaito cewa Dr. Ahmad Ibrahim Bamba wanda aka fi sani da Dr Ahmad...
Ɗan takarar gwamnan Kano Abdulkarim Abdussalam Zaura wanda aka fi sani da A.A Zaura zai tallafa wa dalibai ƴan asalin jihar Kano da tallafin kuɗi har...
Malamai a jihar Kwara, a karkashin kungiyar Kwara Concerned Teachers, KCT, sun yi tir da abin da suka bayyana a matsayin “lalacewar walwala” da gwamnatocin da...
Gamayyar Ƙungiyoyin Farar Hula a Jihar Kano sun buƙaci Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya karrama marigayi Bashir Othman Tofa ta hanyar sauya sunan Jami’ar Kimiyya...
Dangane da rashin tsaro a kasa Najeriya, kasar Sin ta yi tayin tura wata babbar tawaga ta kwararru masu binciken laifuka domin ganawa da hukumomin tsaron...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tafi Ƙasar Amurka domin ɗaukar wani kwas na mako ɗaya a jami’ar Havard. Wata sanarwa da Kwamishinan Yaɗa Labarai,...
Da yiwuwar Ƙungiyar Malaman Jami’a, ASUU ta kuma tafiya yajin aikin sai-baba-ta-gani bayan da ta ce za ta dauki matakin da ya dace a kan gwamnatin...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Alaramma Ahmed Sulaiman kwamishinan ilimi na biyu a jihar Kano. Alaramma Ahmad Sulaiman ne ya tabbatar da ba...
Hukumar ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi. A cikin jawabin shugaban hukumar...