Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da naɗa...
Hukumomin lafiya a jihar Kano sun yi karin bayani kan dakatar da wasu jami’an lafiya a karamar hukumar Kabo, bisa zargin yin zagon kasa ga aikin...
Mai Martaba Sarkin Kano kuma tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa yana goyon bayan kusan kashi 80 cikin 100 na...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da saukar Farfesa Mahmood Yakubu daga shugabancin Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) bayan cikar wa’adinsa na...
Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya sauka daga muƙaminsa bayan kusan shekaru goma yana jagorantar hukumar. A yayin taron...
Hukumar Kare Haƙƙin Mai Saye da Mai Sayarwa ta Ƙasa (FCCPC) ta shirya wani taron wayar da kai a Kano domin fadakar da jama’a kan illolin...
Majalisar wakilan Najeriya ta fara ɗaukar matakai domin sanya ido kan harkokin hada-hadar kuɗaɗe ta yanar gizo, musamman waɗanda suka shafi kuɗaɗen kirifto da na’urorin POS....
Hukumar Kula da Ayyukan Likitoci da Likitocin Haƙora ta Najeriya (MDCN) ta gargadi sabbin likitoci da kada su dogara sosai da fasahar Artificial Intelligence (AI), tana...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira taron Majalisar Jiha (Council of State) da Majalisar ‘Yan Sanda a ranar Alhamis, 9 ga Oktoba, 2025, domin tattauna...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, za ta koma bakin aiki a zauren Majalisar Dattawa yau Talata 07 ga Oktoba, bayan dakatar da ita...