Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026 cikin...
Babban Jami’in Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC), Mista Bayo Ojulari, ya danganta tashin farashin gas ɗin girki da aka gani kwanan nan da ɗan gajeren...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada Dr. Suraj Sulaiman a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano. Wannan na ƙunshe...
Wasu ’yan bindiga sun kai mummunan hari a ƙauyen Rani Ramat da ke Ƙaramar Hukumar Patigi a Jihar Kwara, inda suka harbe wani mutum har lahira...
Shugaban Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL), Bayo Ojulari, ya bayyana cewa ana sa ran ƙasar za ta ƙara yawan haƙon ɗanyen mai zuwa gangan miliyan 1.8...
Ministan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-Kirkire na Najeriya, Uche Nnaji, ya amince cewa Jami’ar Najeriya Nsukka (UNN) ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba. Wannan na...
Masu shiga tsakani daga Isra’ila da Hamas za su gudanar da muhimman tattaunawar ƙeƙe-da-ƙeƙe a ƙasar Masar a ranar Litinin 06 ga Oktoba, da nufin kawo...
Fitaccen ɗan jarida, Malam Aliyu Abubakar Getso, ya rasu a safiyar ranar Lahadi 05 ga Oktoba. Rahotanni daga majiyoyi daban-daban sun tabbatar wa Nigerian Tracker cewa...
Hedikwatar Tsaro ta Ƙasa (DHQ) ta bayyana cewa an kama jami’an soja 16 da ake zargi da aikata laifukan rashin ladabi da karya ƙa’idojin aikin soja,...
Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria, ta bayyana cewa tana kashe kusan Naira biliyan 4 a kowace shekara wajen biyan kudin wutar lantarki, lamarin da Mataimakin Shugaban...