Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu matasa biyar, ciki har da amarya da ango, bisa zargin gudanar da auren bogi ba tare da amincewar...
Firayim Ministan Birtaniya, Keir Starmer, ya bayyana shirinsa na bayar da tallafin kuɗi domin taimaka wa gina yankin Gaza bayan shafe shekaru biyu ana yaƙi. A...
Fadar Shugaban Ƙasa ta karyata jita-jitar cewa Ministan Kuɗi kuma Ministan Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Wale Edun, yana fama da hawan jini, ko kuma zancen da ake...
Gwamnatin Isra’ila ta tabbatar da cewa fursunoni 20 da kungiyar Hamas ta sako sun iso gida lafiya ranar Litinin 13 ga Oktoba. Ma’aikatar harkokin wajen kasar...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya yi Allah wadai da tashin hankalin da magoya bayan kungiyar Kano Pillars suka haifar bayan wasan su da...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU da ta sake nazarin matsayarta na shiga yajin aiki, tana mai jaddada cewa tattaunawa ce...
Sabon tsarin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar kan harkar agent banking na iya jefa kusan kashi 40 cikin 100 na masu amfani da na’urorin...
Ƙungiyar malaman jami’a ta ƙasa (ASUU) ta bayyana cewa za ta fara yajin aiki na gargadi na makonni biyu daga ranar Litinin 13 ga Oktoba mai...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta fara bincike kan wasu matafiya biyu da aka kama da kuɗaɗen waje ba tare da sun...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai tashi zuwa Italiya a yau Lahadi 12 ga Oktoba, domin halartar taron shugabannin ƙasashe kan tsaro da ake kira Aqaba...