Connect with us

Featured

Isra’ila Ta Tabbatar da Komawar Fursunoni 20 Da Hamas Ta Sako Daga Gaza

Gwamnatin Isra’ila ta tabbatar da cewa fursunoni 20 da kungiyar Hamas ta sako sun iso gida lafiya ranar Litinin 13 ga Oktoba. Ma’aikatar harkokin wajen kasar ce ta bayyana hakan a shafinta na X, tare da maraba da su da sakon “Welcome home.”

Mutanen da aka sako sun hada da Matan Angrest, Gali Berman, Ziv Berman, Elkana Bohbot, Rom Braslavski, Nimrod Cohen, David Cunio, Ariel Cunio, Evyatar David, Guy Gilboa Dalal, Maxim Herkin, Eitan Horn, Segev Kalfon, Bar Kuperstein, Omri Miran, Eitan Mor, Yosef Haim Ohana, Alon Ohel, Avinatan Or da Matan Zangauker.

Isra’ila ta ce sako wadannan mutane na daga cikin matakan dawo da fursunonin da Hamas ta kama tun bayan barkewar rikicin tsakanin bangarorin biyu. Hakan ya biyo bayan tattaunawar da ke gudana ta hanyar masu shiga tsakani daga kasashen waje.

Dawo da wadannan mutane gida ya haifar da murna a fadin Isra’ila, inda danginsu da al’ummar kasar suka nuna farin ciki da godiya ga hukumomi da dukkan wadanda suka taka rawa wajen ganin sun dawo lafiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet