Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta bayyana wata nasara da ta samu a yaki da miyagun laifuka, inda hadin gwiwar jami’an tsaro suka kai farmaki wani...
Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan da Isra’ila ta tabbatar da kai hari kan Iran, lamarin da ya haifar da ƙaruwar fargabar rikici...
Jirgin Air India mai lamba 171 wanda ya nufi London, ya faɗi ne a wata unguwa da ke kusa da filin jirgin sama a birnin Ahmedabad,...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karyata yiyuwar Najeriya ta zama ƙasa mai jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa. Yayin da yake jawabi a zaman haɗin gwiwa...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama na ƙasar ke ciki. Shugaban ya bayyana haka ne...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da soke bikin faretin soja na gargajiya da aka saba gudanarwa duk shekara, domin bikin cika shekaru 26 na ranar Dimokuradiyya a...
Gwamnatin Tarayya ta nesanta kanta daga wata takardar daukar aiki da ake yadawa a kafafen sada zumunta, inda ta gargadi ‘yan Najeriya, musamman masu neman aikin...
Ma’aikatar Hajji da Umarah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa aikin Umarah na shekarar Hijira ta 1447, wanda zai fara...
Gwamnatin jihar Borno ta yi kira ga gwamnatin shugaba Tinubu ta hanzarta daukar mataki kan ɗan kwangilar da ta baiwa aikin yashe dam din Alou da...
Tsohon Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Ali Ndume, ya zargi hadiman shugaban kasa, waɗanda ya kamata a ce suna taimaka wa Shugaba Bola Tinubu,...