Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da bukatar neman amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa, kan ta sahale masa ciyo bashi daga kasashen waje, wanda adadin...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake tabbatar da kudirinsa na kare hakkoki da jin dadin yara a Najeriya, inda ya bayyana su a matsayin “ginshiki...
Gwamnatin Tarayya ta bayar da wa’adin kwanaki 14 rak ga masu filaye da gidajen da ke birnin tarayyar Abuja, da yawansu ya kai 4,794 waɗanda suka...
A ranar Litinin ɗin nan 26 ga Mayun 2025, wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kano ta yanke wa Shafi’u Abubakar, matashin nan da aka...
Hukumomi a ƙasar Saudi Arabia sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar, domin gudanar da aikin hajjin bana. Sheikh Gumi...
Kamfanin kula da albarkatun man fetur na Najeriya NNPCL, ya sanar da cewa za a rufe matatar mai ta Fatakwal domin yin wasu gyare-gyare. Wannan na...
In a major boost to commercial agriculture in Nigeria, the Dangote Group and the Niger State Government are fostering sectoral partnership worth billions of naira. The...
Hukumar bayar da bashi ta Nigerian Consumer Credit Corporation (CREDICORP), wacce aka samar karkashin shirin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu na Renewhope, ta kaddamar da shirinta...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama wasu mutum shida da ake zargi da aikata fashi da makami tare da ƙwato motocin sata guda huɗu, bayan...
Gwamnan Jihar Borno da ke Najeriya, Babagana Umara Zulum ya ce ya je garin Marte ya kwana ne domin ƙarfafa wa jama’ar garin gwiwar ci gaba...