Tsohon Shugaban rukunin kamfanin Mai na Kasa (NNPC) Mele Kyari, ya musanta cewa yana hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin Arzikin kasa tu’annati (EFCC)....
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da tsare jami’anta uku bisa zargin kashe wani Abubakar Auwal, wanda ya mutu a hannun ‘yan sanda bisa wasu...
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA da ke sintiri a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya a ranar Asabar, 3 ga watan...
Khalifa Aminu, matashi ne mai shekaru 19 wanda ya ƙirƙiri na’urori da abubuwan ban mamaki waɗanda hatta mutanen da suka zurfafa karatu a fannin kimiyya da...
Gwamnan Sokoto, Dokta Ahmad Aliyu ya bayyana ƙarara cewa gwamnatinsa ta kasa cika alƙawarin da ta yi wa ma’aikatan gwamnatin jihar kusan shekara ɗaya kenan. Gwamnan...
Ƙungiyar mayaƙan ISWAP sun mamaye garin Buni Gari a daren Juma’a da ƙarfe 12:00 na dare, mahaifar Gwamna Buni da ke ƙaramar hukumar Gujba a Jihar...
Wasu ’yan bindiga da ake fargabar mayaƙan Lakurawa ne sun kashe wasu ’yan bijilanti da ke aikin sintiri a Jihar Sokoto. Majiyarmu ta ruwaito cewa lamarin...
Limamin Masallacin Juma’a na garin Jirgagu, dake yanking Karamar Hukumar Ningi a Jihar Bauchi, Ya aji ye aikinsa na limanci, duk da cewa cike wannan gibi...
Tsawon watanni biyu da suka gabata, al’ummar ƙauyukan ƙananan hukumomin Bokkos da Bassa a jihar Filato ta yankin Arewa ta Tsakiya a Najeriya sun shiga mummunan...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan zargin cin hanci da rashawa da wasu manyan jami’an...