Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta cafke fitacciyar ‘yar kasuwa, Aisha Sulaiman Achimugu, a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe...
Aƙalla mutum 26, ciki har da mata da yara, ne suka mutu da yammacin ranar Litinin a lokacin da motoci suka tayar da bama-baman da aka...
Wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar game da tattalin arziƙi da kuma yanayin tsadar rayuwa a Najeriya, ya yi hasashen cewa adadin waɗanda talauci ya...
Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar Koli ta harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Mai Martaba Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana ranar Talata 29 ga watan Afrilu,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu mutane hudu da suka hada da wani sabon ango, bayan rasuwar matarsa a karamar hukumar Sule Tankarkar da...
Ma’aikatar harkokin wajen Nijeriya ta bai wa ‘yan ƙasarta shawarar tantance duk wani tayin aiki ta hanyar hukumomin gwamnati kafin su karɓa domin zuwa ƙasashen waje....
Hukumar da ke umarni da kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Kano, ta kai sumame wani gidan biki, inda ta samu nasarar kama wasu...
Hukumar kula da ma’aikatan Kotuna ta jihar Kano, ta ɗauki matakin dakatar da wasu Rijistaran kotu guda biyu da dakatar da albashin su na tsawon watanni...
Hukumar da ke yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Kasa NDLEA ta yi nasarar kama ƙwayoyin tramadol miliyan biyu a Kano. Hukumar ce ta sanar da...
Tsohon babban Sakataren hukumar Inshorar Lafiya ta Kasa (NHIS), Farfesa Usman Yusuf, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da murkushe ‘yan adawa tare da toshe masu...