Zababben shugaban karamar hukumar Rimin Gado, Alhaji Muhd Sani Salisu Jili, ya kaddamar da aikin gina titi mai tsawon kilomita 5 wanda zai ratsa Dutsen Gambori,...
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare talalata sama da shaguna 500 a kasuwar Terminus da ke Jos a jihar Filato. Misis Joyce Ramnap, kwamishinan...
Hukumar sojin Nijeriya ta naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙin da take yi da ‘yan ta’adda a arewa maso gabashin ƙasar. Wannan na zuwa ne...
Rayukan al’umma gami da dukiya musamman na ababen hawa na ci gaba da salwanta a Mahadar hanya ta yankin Tipper-garage da ke Dutse-Baupma, da ke kan...
Wata kotun soji ta yanke wa wani kurtun soja hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun sa da laifn kashe buduwarsa. Kotun da ta zauna a...
Ƙungiyar ISWAP mai yaƙi da tayar da ƙayar baya a yammacin Afirka, ta ɗauki alhakin harin da ya yi ajalin mutum 26 a Jihar Borno. Ƙungiyar...
Aƙalla wasu mutum 10 mafarauta sun rasa rayukansu yayin aikin ceto a ƙauyen Kopire da ke Ƙaramar Hukumar Hong ta Jihar Adamawa. Shugaban ƙungiyar mafarautan Nijeriya...
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya nada mataimakan harkokin siyasa 168 domin kara inganta harkokin gudanar da mulki da zurfafa jagoranci na hadin gwiwa. Hakan...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce ta fara bincike kan wasu dubun dubatar kuɗaɗen ƙasar waje da aka kama a filin...
Wasu ‘yan ta’adda da suke da alaƙa da ƙungiyar IS sun buɗe wuta kan masu zaman makoki a wani ƙauye a jihar Borno da ke arewa...