Rundunar yan sandan Kasar nan ta ce ta ceto mutum 21 da aka yi garkuwa da su a jihar Taraba da kuma ƙwace tarin makamai...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da Majalisar Dattawan Nijeriya ta dakatar, ta ce taron barka da sallah da ta yi a mazaɓarta a yammacin Talata duk da haramta...
Mai horaswar kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Pep Guardiola, ya ce ɗan wasan gaban ƙungiyar, Erling Haaland, zai yi jinyar mako bakwai a sakamakon...
Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya wadda aka dakatar Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bijirewa dokar hana zirga-zirgar da aka sanya wa jihar Kogi inda ta gudanar da...
Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars FC ta yanke shawarar dage dakatarwar da ta yi wa mashawarcinta a fannin fasaha Usman Abdallah. Abdallah, gogaggen...
Mai martaba Sarkin Kano na 16, malam Muhammadu Sanusi II, ya isa gidan gwamnatin jihar Kano domin gudanar da bikin Hawan Nasarawa kamar kowace shekara a...
Cibiyar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Kasa NCDC ta nuna damuwa kan samun ƙaruwar masu kamuwa da cutar sanƙarau a ƙasar, inda ta tabbatar da...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya buƙaci Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo da ya tabbatar da biyan diyyar mafarauta da aka kashe a jiharsa ta...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya bayyana rashin jin daɗinsa dangane da kashe matafiya ’yan Arewa da aka yi a Jihar Edo. Saboda...
Gwamnan Kano ya karɓi baƙuncin takwaransa na Edo, Monday Okpebholo wanda ya ziyarci jihar domin jajanta wa gwamnati da al’ummar dangane da kashe mafarautan da...