Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya buƙaci al’ummar jihar da su zauna lafiya sannan su kasance masu kiyaye doka da oda. Fubara ya yi kiran ne...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas biyo bayan dambarwar siyasar da ake ciki a jihar. Tinubu ya bayyana hakan ne a...
Wasu ‘yan majalisar wakilai biyu sun sauya sheka daga babbar jam’iyyar hamayya ta PDP zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC. Kakakin majalisar, Tajudeen Abbas ne ya...
Shugaba Bola Ahmad Tinubu a ranar Talatar nan ya gana da hafsoshin tsaro karkashin jagorancin babban hafsan tsaron kasar, Janar Christopher Musa a fadar Aso Villa...
Ministan Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ƙwace wani fili mallakar sakatariyar Jam’iyyar PDP da ke Abuja. Hakan na ƙunshe ne cikin wata wasiƙa mai ɗauke...
Hukumar tsaron ta fari kaya a Kasa DSS ta biya wani mutum a Sokoto diyyar naira miliyan 10 saboda harbinsa da ta yi cikin kuskure, bayan...
‘Yan sanda sun kama wata mace ‘mai safarar makamai da miyagun ƙwayoyi’ ga ‘yan ta’adda Matar, wadda rundunar ‘yan sanda ta kama ta tun a...
An samu wata fashewa a ɗaya daga cikin manyan layin bututu man fetur na Kasa, da ke garin Bodo na ƙaramar hukumar Gokana da ke jihar...
Tawagar kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Super Eagles ta gayyaci sababbin ’yan kwallo takwas da za su wakilci kasar domin buga mata wasannin neman gurbin shiga...
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta soma shirye-shiryen tsige Gwamna Similanayi Fubara daga muƙaminsa. Hakan na ƙunshe cikin wata buɗaɗɗiyar wasiƙa mai cike da ƙorafi da majalisar...