Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dutsin-ma a jihar Katsina (FUDMA) kwamared...
Kwanan baya ne kadan tsohon dan Majalisar Wakilai Ta Kasa, daga Karamar Hukumar Tarauni, a Kano, Hafizu Kawu ya shirya wata bitar karawa juna ilimi kan...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zai kaddamar da shirin raba kayan makaranta ga daliban Firamare yan aji 1 a fadin jihar, a ranar Litinin 13...
Gwamnatin jihar Bauchi ta gabatar da kudirin naira miliyan 400 a cikin kasafin kudinta na 2025, don siyan kwamfutoci guda shida ga ofishin sakataren gwamnatin jihar....
Hukumar da Ke Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa, (EFCC), ta kori akalla ma’aikatanta 27 bisa zarginsu da aikata zamba da wasu...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul tare da korar kwamishinoni biyar. A cewar wata sanarwa da aka raba wa manema labarai...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandire ta (JAMB) ta sanar da tura sama da Naira biliyan 6 zuwa asusun gwamnatin Najeriya a shekarar 2024....
Gwamnatin Jihar Sokoto ta jajanta tare da yin alkawarin tallafawa wadanda gobara ta shafa a yankin ‘Karar-‘Yan-Nika’ da ke cikin Kasuwar Kara a Sakkwato. Gobarar wadda...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta samu nasarar cafke wani da ake zargin ya sace wata karamar mota kirar Rav-4 mini jeep mai launin toka mai...
Hukumar kula da yawan jama’a ta Najeriya (NPC), ta sanar da yiwa yara fiye da miliyan 10 rijistar haihuwa cikin watanni 3 da suka gabata. Shugaban...