Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta cafke wani ƙani da yayansa mai suna Aliyu Abdulmalik da Ibrahim Abdulmalik bisa zargin yanke kan wani almajiri ɗan shekara...
Gidauniyar Aliko Dangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka kaddamar a ranar Alhamis, ta ware kudi kimanin...
Dakarun Sojin Saman Kasar nan (NAF), sun kashe wasu manyan shugabannin ’yan bindiga guda biyu, Gero (Alhaji) da Alhaji Riga, tare da wasu mayaƙansu sama da...
Ƙaramin Ministan Gidaje da Raya Birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya caccaki Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan sukar jam’iyyar APC da kuma Gwamnatin Shugaban Kasa...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce har yanzu shi ɗan Jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar ne, kuma ya fi so a rinƙa alaƙanta shi da...
Babban Malamin Musulunci a Kasar nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya faɗi wasu abubuwa biyar da ya ce ya kamata ‘ya’ya su dinga yi wa iyayensu...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja a ranar Juma’ar nan ta jingine hukuncin da ta yi a ranar 10 ga watan Janairun 2025 kan rikicin masarautar...
Najeriya ta yi watsi da zargin da Amurka ta yiwa ƙasar cewar tana musgunawa mabiya addinin Kirista, saboda haka ya dace a sanya ta cikin jerin...
Majalisar Wakilan ta Kasa ta amince da kudirin sake fasalin harajin da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa wa majalisar dokokin kasar. A ranar Alhamis din nan...
Jakadan Najeriya a Nijar, Mohammed Sani Usman, da Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangaré, sun gana a Nijar a ranar Larabar nan. Kafar ActuNiger ta...