Gwamnonin jam’iyyar APC sun sha alwashin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu a jihohinsu a zaɓen 2027. Gwamnan Imo kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin, Hope Uzodinma, ne...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta ikirarin wani ɗan majalisa cewa cutar diphtheria ta yi sanadin mutuwar yara 50 a ƙaramar hukumar Rano, tana mai cewa mutane...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba ta karɓi wani sabon bashi ba tun bayan da ya hau mulki a shekarar 2023, duk da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya ce zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan ya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya sha alwashin sake buɗe iyakokin Najeriya idan ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...
Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF), Ibrahim Musa Gusau, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa. Gusau ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema...
Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, ya karrama ’yar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Folashade Tinubu-Ojo, da sarautar gargajiya ta Jakadiyar Kasar Hausa. Haka kuma, Sarkin...
Wani rahoto na SBM Intelligence ya ce an sace mutane 7,825 1,713 da aka samu a Najeriya tsakanin Yuli 2025 zuwa Yuni 2026, yayin da mutane...
Gwamnatin Jihar Kano ta roƙi Gwamnatin Tarayya da ta ƙara samar mata da allurar rigakafin cutar mashaƙo (diphtheria), domin gudanar da gangamin yi wa jama’a rigakafi...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce a ranar Asabar, 29 ga Agusta, 2026, za ta wallafa jerin sunayen ‘yan takarar da jam’iyyun...