Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad (Dan Malikin Garo) ya taya gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf da al’ummar jihar Kano...
Ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa zai tabbatar da tura kuɗaɗen da aka ware wa ƙananan hukumomi kai...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a yankin ƙauyen Beli da ke kusa da garin Zarewa a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano, inda suka kashe...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta ce ta kori ma’aikatanta sama da 40 cikin shekaru biyu da rabi da suka gabata, sakamakon...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta kawo ƙarshen taƙaddamar mallakar gonaki, filaye, kangwaye da gidaje a yankin Rimin Zakara, ta hanyar biyan diyya ga dukkan...
Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC) ta ce ta kwato Naira tiriliyan 1.23, dala miliyan 684.48, fam 373,905.78 da kuma...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe shugaban jam’iyyar APC na mazabar Rantan da ke ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano, Alhaji...
Binciken bayanan kashe kuɗaɗen gwamnati ya nuna cewa Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiyen cikin gida da na ƙasashen waje, tare da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu kan tafiyarsa Turai domin hutun makonni uku. Ya ce bai dace shugaban...
Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has commended the people of Kano South Senatorial District for endorsing President Bola Ahmed Tinubu and expressing their resolve...