Wani shehin malami, Imam Abdul Semiu Hamza ya ci gaba da cewa kungiyoyin hadin kan addinin musulunci da aka fi sani da takaful, za su...
Yanzu haka dai kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa na ci gaba da gudana wanda jam’iyyar PDP ta shigar kan zaben gwamna Abdullahi Sule...
Hukumar yaki da fasa kauri ta Kasa Kwastam (NCS) reshen Seme a yammacin ranar Juma’a ta bayyana cewa jami’anta sun kama wasu aku guda 105 da...
Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya, Haruna Garba, ya umurci sashin binciken manyan laifuka ta jihar da ta gaggauta karbe ragamar binciken da ke ofishin ‘yan...
Manyan jiga-jigan jam’iyyar Labour LP, a jihar Imo, a ranar Juma’ar nan, sun mamaye ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, tare da nuna...
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta biya hadaddiyar kungiyar amintattu ta masu shagunan masallacin Idi, Naira biliyan 30....
Jam’iyyar Labour ta bukaci magoya bayanta a duk fadin kasar nan da su cika gidajensu da kayayyakin abinci da suka dace gabanin yajin aikin da kungiyoyin...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya EFCC, a ranar Alhamis, ta gurfanar da wata ‘yar kasuwa mai...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna ta kori Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APC Dan takarar jam’iyyar PDP, Isah Mohammed Ashiru ne ya...
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna, ya ce gwamnatinsa ba za ta bai wa ’yan tada kayar baya damar gudanar da ayyukansu a jihar ba. Gwamnan...