Wasu da ake zargin barayin shanu ne sun kai hari a matatar ruwa ta Birninkudu da ke karamar hukumar Birninkudu a jihar Jigawa. Barayin wanda...
Wata mata ‘yar shekara 25 mai suna Ruqayya Mukhtar a ranar Alhamis ta shaida wa wata kotun shari’a da ke zamanta a Rigasa, a jihar Kaduna...
Ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya, Festus Keyamo, ya umarci dukkan kamfanonin jiragen sama na kasa da kasa da su bar filin jirgin saman...
Masu Sana’ar sayar da kekuna a jihar Bauchi sun kara kaimi a sana’ar saboda karuwar masu bukata da ake samu. Dillalan sun kara kankame sana’ar ta...
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya bayar da umarnin rufe wata makaranta nan ta ke bisa mutuwar wani dalibi Daukar matakin ya biyo bayan ta’asar da wasu...
A wani sauyi da aka samu shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dunguruwa ya bayyana labarin dakatar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a...
A ci gaba da kokarin da take yi na tsaftace harkar shaye-shayen miyagun kwayoyi, hukumar kwastam ta Kasa, reshen jihar Kebbi, ta sake kwace fakiti 371...
A yayin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano ke shirin bayyana hukuncin da ta yanke a karar da jam’iyyar (APC) ta shigar kan jam’iyyar NNPP...
Kotun sauraren kararrakin zabe ta kasa da ke zamanta a jihar Kaduna ta yi watsi da karar da aka shigar kan wasu ‘yan majalisar wakilai biyu...
Kungiyar Dillalan Man fetur da Iskar gas ta Arewa, AROGMA, da haɗin gwiwar karamin mai na NNPCL shirin gayyato kamfanonin kasashen waje don samar da sauyi...