Jami’an Hukumar EFCC na Jihar Sakoto, sun kai samame tare da cafke wasu mutane 23 da ake zargi da damfara ta yanar gizo Bayan binciken kwakwaf...
Ana zargin wani jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya soka wa wani dattijo mai shekara 62 wuƙa kan Naira 3,000. Shaidu sun bayyana wa...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da fitar da Naira miliyan 700 domin biyan kudin makaranta ga ‘yan asalin jihar 7,000 da ke karatu a Jami’ar...
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da karbar Naira biliyan biyu daga cikin kudaden tallafi na Naira biliyan 5 da gwamnatin tarayya ta amince wa jihohi a...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya ce sun samu Naira biliyan biyu daga cikin tallafin da gwamnatin tarayya ta ce zata bayar daga cikin tallafin Naira...
Tawagar shiga tsakani na Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta isa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ta...
Shugabancin riƙo na ƙungiyar mawallafa jaridun yanar gizo wato Chartered Online Publishers ta miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Yakubu, wakilin Jaridar Leadership a Kano,...
Kwamandojin ‘yan ta’addar Boko Haram hudu da wasu mayaka 13 da ‘yan uwansu 45 sun mika wuya ga dakarun hadin gwiwa na kasa da kasa (MNJTF)....
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci da sauran kayan agaji ga mazauna unguwar Feezan da ke birnin Maiduguri. Rabon tallafin da aka...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...