Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Gida-gida, ya rushe dukkan jami’ai da nade-nade da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta yi a Jihar. Gwamnan ya bayyana hakan...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ayyana dokar ta baci kan matsalar karancin ruwan famfo a jihar. Gwamnan ya bayar da wa’adin mako guda ga...
Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya tabbatar da samun sauyi a farashin man fetur a hukumance. Kamfanin ya bayyana haka ne a wani sako da...
A yau Talata 30 ga watan Mayu ne kotun karɓar ƙorafin zaɓen gwamnan jihar Kano ta fara sauraron shari’ar da jam’iyyar APC ta shigar. Jam’iyyar APC...
Gwamnan CBN Mista Godwin Emefiele, ya da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, sun gana a fadar mulkin Najeriya ta Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja....
Gwamnar jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce, zai ɗauki Malamai 5,000 aiki domin fara karatun firamare da sakandare da rana domin magance matsololin cunkoso da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya naɗa sabon shugaban hukumar jin daɗin Alhazai ta jihar da mambobinsa. Sabon gwamnan wanda aka fi sani da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a yau Litinin. Alake ya...
Sabon gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa, ya karɓi kundin mulkin jihar mai ɗauke da bashin fiye da Naira biliyan 240. Engr....
Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu gwamnatinsa ta soke batun bayar da tallafin man fetur a ƙasar. Tinubu ya bayyana haka ne...