Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da Mista Godwin Emefiele daga muƙaminsa na gwamnan babban bankin CBN. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa...
Tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, idan da ya haɗu madugun Kwankwasiyya kuma jagoran jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a fadar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar sake kame mutane 57 da ake zargin suna fasa shaguna da sunan kwasar Ganima. Rundunar ta bayyana hakan ne...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya umurci ma’aikatar lafiya da ta yi bincike tare da kamo wasu ma’aikatan lafiya. Daukar matakin kan ma’aikatan lafiyar ya...
Gwamnatin Kano ta yi nasarar kwashe fiye da tireloli 400 na sharar gida a cikin kwanaki uku da fara gudanar da aikin. Daukar matakin shine don...
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo ya jaddada aniyar gwamnati na ci gaba da rushe haramtattun gine-gine. Rusa wadannan haramtattun gine-gine anyi shine domin...
Yayin da lokaci yake kara kusantowa da taron kaddamar da majalisar wakilai ta 10, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da zababbun Sanatoci na...
Wata kotun shari’ar musulunci ta jihar Kano dake zamanta a garin Dambare a karamar hukumar Ungogo ta bayar da umurnin a tsare Ali Dan-Asabe mai...
A rana irin ta yau 8 ga watan Yunin 1998, Allah ya karbi ran, Shugaban mulkin sojan Najeriya Janar Sani Abacha sakamakon bugun zuciya, duk da...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci majalisar Tmtattalin arziki ta Kasa (NEC) karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, da ta fara aiki da...