Babu ‘yan majalisa mata a akalla a jihohi 13 daga cikin 36 na majalisar dokokin kasar nan, kamar yadda wani bincike da Daily Trust ta...
Shida daga cikin alhazan Najeriya 95,000 na bana sun rasu a Saudiyya, yayin da suka je kasad domin gudanar da aikin hajjin bana. Shugaban tawagar likitocin...
Mamallaka gine-ginen da aka sanya wa alamu domin rugujewa a kan hanyar BUK a cikin birnin Kano da Hukumar tsara birane ta Kano (KNUPDA) ta yi...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta karyata labarin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa cewa gwamnatin tarayya ta dage haramcin shigo da motoci ta kan iyakar...
Matashin da kotu tayiwa hukunci sakamakon auren wata matashiya ba bisa ka’ida ba ya kammala zaman gidan ka so a wannan rana. A baya...
Bashin da ake bin Najeriya yanzu haka ya dashi Naira tiriliyan 81.64 a bana. Wannan na kunshe cikin wani rahoton bincike da Jaridar Punch ta...
Wata kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a Garin Kiru da ke Kano, ta yanke wa wani mutum mai suna Zaharaddin Sani Maidoki mazaunin jihar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen yanayi na hadari da kuma tsawa tsakanin Juma’a da Lahadi a fadin kasar. Hakan ya...
Al’ummar Najeriya da dama sun fara saita al’amuran su, domin dai tunkarar sauyin da zamani ya zo musu da shi na tsadar rayuwa da abubuwan...
Yayin da ake ci gaba da tunkarar bukukuwan sallah Babbah a bana, Musulmi a fadin Najeriya sun koka kan tsadar rago da sauran dabbobin da...