Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da shugaban ƙasa mai jiran-gado, Bola Ahmed Tinubu. Ministan...
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gayyaci tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II zuwa wajen bikin rantsar da shi a ranar Litinin mai zuwa....
Yayin da ya rage ’yan sa’o’i ya bar mulki, Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Juma’a ya rantsar da sabon Kwamishina. Rantsuwar na zuwa...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta sanar da shirinta na yin gwanjon gidaje da filayen da ta ƙwace daga hannun masu almundahana....
Wasu da ake kyautata zaton cewa ƴan bindiga ne, sun hallaka babban basaraken garin Orsu Obodo da ke yankin ƙaramar hukumar Oguta ta jihar Imo, Eze...
Jirgin farko na kamfanin jiragen sama na Nigeria Air, yana hanyarsa ta zuwa Abuja daga birnin Addis Ababa na ƙasar Ethiopia. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa,...
yau Juma’a Kotun kolin Najeriya za ta yanke hukunci a kan kararar da dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar hamayya ta Najeriya, PDP, Atiku Abubakar...
Shugaban ƙasa mai barin gado Muhammmadu Buhari, ya bai wa magajinsa Bola Ahmed Tinubu, lambar girma mafi daraja ta Najeriya watau Grand Commander of the Order...
Gobara ta tashi a gidan gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. Gobarar ta yi sanadiyyar asarar kadarori na miliyoyin kudi sakamakon konewar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta cafke wasu da ake zargi da satar allunan makabarta 28 da ake yi wa kabari shaidar mamata. Rundunar ta bayyana...