Rundunar ƴan sanda ta ce, ta cafke dakataccen kwamishinan zaɓen jihar Adamawa Hudu Ari. Rundunar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da mai magana...
Sabon kwamishinan rundunar ƴan sandan jihar Kano Muhammad Usaini Gumel, ya gargaɗi jami’an rundunar da su kauce wa aikata laifukan cin hanci da rashawa. Kwamishinan, ya...
Rundunar sojin Najeriya da ke aiki a ƙarƙashin dakarun bataliya ta 114 a ƙaramar hukumar Goza ta jihar Borno, ta ce, ta yi nasarar kuɓutar da...
A karshe dai hukumomin Masar sun amince da baiwa ‘yan Najeriya da ke gudun hijira daga makwabciyarta Sudan damar wucewa ta kasarta. Sakamakon rufe sararin samaniyar...
Ɗaya daga cikin motocin da ke kwaso ƴan Najeriya daga Khartoum babban birnin ƙasar Sudan, zuwa tashar jirgin ruwan Sudan, inda daga nan za su...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yafe wa Malaman makaranta da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta hanyar biya a hankali daga albashinsu, ragowar...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta ce za ta sake sanya sunayen ‘yan takarar da basu sami damar rubuta jarabawar UTME ba. Hukumar,...
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa da ke karatu a Sudan ta bayyana cewa ‘yan Najeriya 1,300 da suka makale sun bar birnin Khartoum a ranar Lahadi....
Rahotonni daga jihar Borno na nuni da cewa, dakarun soja sun kashe ƴan ta’addar Boko Haram su 35, yayin da wasu kuma su 135 tare da...
Kungiyar Young Africans ta Tanzania ta fitar da zakarun Najeriya, ‘yan kungiyar Rivers United daga gasar CAF Confederation Cup. ‘Yan wasan na tawagar su Stanley Eguma...