Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira da rokon iri ga mutanen jihar Kaduna da su wa Allah su zaɓi ɗan takarar gwamna na jihar na...
Kotun Majistari da ke unguwar No man’s land a Jihar Kano ƙarƙashin jagororin mai shari’a Ibrahim Mansur, ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC, ta bai wa zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu shaidar lashe zaɓen bana. Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu,...
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa al’ummar ƙasar tabbacin sadaukar da kansa ga hidimta wa jama’a iya ƙarfinsa. Ya bayyana haka ne...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya taya Bola Ahmad Tinubu murnar lashe zaben shugaban kasa na 2023. Wannan sakon ya fito ne ta hannun mai taimakawa shugaban...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar...
Najeriya ta wayi garin ranar Laraba da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa, bayan ya yi nasara da kuri’u miliyan 8.8 a zaben da...
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana Bola Ahmad Tinubu, a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban ƙasa A...
Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya. Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood...
Jami’an ƴan sanda sun cafke shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alasan Ado Doguwa bisa zargin sa da hannu wajen tada rikicin da ya yi...