Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu ya bayyana cewa za a fara tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan...
Jam’iyar NNPP ta bayyana rashin jin dadin ta, bisa yadda wasu ɓata gari suka farwa dan takarar gwamnan jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf a mazabarsa...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, a safiyar yau, 25 ga Fabrairu, 2023, sun kama wata mata dauke da katin zabe...
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya gaza kaɗa ƙuri’arsa saboda kalubalen na’urar Bvas mai tantance masu kaɗa ƙuri’a. Masu aikin zaɓen daga INEC sun shawarce shi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Asabar din nan ta tabbatar da harin da aka kai kan ma’aikatan wucin gadi na hukumar zabe ta...
Shugaban jam’iyyar PDP a babban birnin tarayya Abuja, Sunday Zakka ya rasu a wani hatsarin mota. Zakka, an ce ya mutu ne tare da direbansa da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaɗa ƙuri’a a mazaɓarsa da ke ƙaramar hukumar Madobi a jihar...
Mutane da dama a mafi yawa na rumfunan zaɓen ƙaramar hukumar Kumbotso, sun shiga halin damu bisa rashin isar kayan aikin zaɓe yankunan su. A cewar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ICPC ta kama wani mutum dauke da tsofaffi da sabbin naira miliyan biyu a karamar...
Shugaban ƙasa l Muhammadu Buhari, yi kira ga ƴan Najeriya da su tabbatar da cewa sun zaɓi shugabannin da suka cancanta. Shugaban ya yi jan hankalin...