Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba ya bayyana cewa jami’an gwamnatin tarayya sun tuntube shi da wasu gwamnonin kan hanyoyin da za su...
Sakamakon yadda ƴan Najeriya suka shiga tasku na ƙarancin Kudi da matsalar man Fetur, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta...
Wasu manyan lauyoyi biyu, sun ce bijirewa umarnin kotun koli da babban bankin Najeriya ya yi ya saba wa kundin tsarin mulkin kasar. Manyan Lauyoyin...
Gwamnatin jihar Neja ta umarci ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro a jihar da su kama mutanen da suka ki amincewa da karbar tsohon kudi...
Gwamnatin tarayya ta umurci dukkanin makarantun kimiyya da fasaha na kasar nan da su rufe har sai bayan babban zabe mai zuwa. Wannan ci gaban...
Gamayyar ƙungiyoyin cigaban matasan arewacin Najeriya ta gudanar da taron ƙaddamar da kundin bukatun arewacin Najeriya ga yan takara daga kowanne mataki, tare da ƙaddamar da...
Wata mata mai dauke da juna biyu a Kasuwan Magani da ke karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna ta rasa ranta sakamakon rashin samun sabbin...
Shugaban cocin House on the Rock, da ke Abuja, Fasto Uche Aigbe, a ranar Lahadin nan, ya hau kan mambarin wa’azinsa dauke da bindigar AK-47....
Gwamnatin jihar Kano, ta hannun hukumar kare hakkin masu amfani da kayayyaki, a ranar Lahadi, ta rufe babban kanti mai suna Wellcare, saboda kin karbar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da aikata laifin dabanci a lokacin yakin neman zabe a jihar....