Gwamna Abubakar Atiku Bagudu ya jaddada kudirin jihar Kebbi na fara samar da man fetur da kamfanin man fetur na kasa (NNPC). Gwamnatin jihar ta...
Gwamnatin jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na tabbatar da samar da ingantaccen kiwon lafiya, da magance matsalolin da suka shafi lafiyar kwakwalwa. Mai baiwa gwamnan...
Kotun koli ta tabbatar da Ahmed Lawan a matsayin dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa. A hukuncin da kotun ta yanke, Mai shari’a Centus Nweze...
Wasu Jam’iyyun siyasa 13” daga cikin 18 na Najeriya sun yi barazanar ficewa daga zabukan da za a yi a kasar nan a ranakun 25...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya ce majalisar wakilai za ta koma zama kafin babban zaben kasar idan har wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fuskanta...
Adams Oshiomhole ya zargi babban bankin Kasa CBN da yaudarar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan sake fasalin kudin Naira. A shekarar da ta gabata ne...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya amince da naɗa Alhaji Muhammad Hameem Sanusi a matsayin sabon Sarkin Dutse. Gwamnan ya amince da na&in nasa ne...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta kebe kananan hukumomi biyu kowacce daga gundumomin sanatoci uku na jihar Kano domin gudanar da aikin...
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele a ranar Juma’a ya dage kan cewa babban bankin Kasa ba zai kara wa’adin musanya tsofaffin takardun kudin naira da...