Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tare da kubutar da yara...
Saboda watsi da shi da kuma rashin dogaro, wani uba dan Najeriya ya kai dansa kara gaban kotun shari’a domin ya dawo masa da zunzurutun...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas. Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa,...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya umurci hukumar kula da shige da fice ta kasa NIS da ta kara sa ido da kuma...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi watsi da ra’ayoyin da aka samu dangane da auren matar da ta auri tsohon mai neman auren ‘yarta a...
Majalisar dokokin Kano ta amince da daga likafar kwalejin Sa’adatu Rimi zuwa matakin Jami’ar ilimi. Hakan ya biyo bayan tsallake karatu na uku da kudirin...
‘Yan kasuwa a jihar Ondo na ci gaba da kin amincewa da tsohon kudin naira a matsayin wata hanya ta doka a jihar. Hakan dai...
Al’ummar jihar Kano a kwana biyun da suka gabata, sun tsinci kan su a wani matuwacin hali na fama da rashin kuɗi a hannu. Yanzu...
Wani tsoho mai shekara 60 a duniya yana can mutu kwakwai rai kwakwai a asibitin Longisa bayan ya shafe kwanaki uku a cikin rijiya mai...