Kimanin ‘yan daba 40 ne suka mamaye wata makaranta mai zaman kanta, a rukunin Makarantu na Shalom da ke Baruwa, yankin Ipaja a jihar Legas tare...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce ta kama wasu mutane bisa zargin sayar da sabbin takardun kudin Naira da ake canjawa wanda da...
Wani ma’abocin amfani da shafin Twitter, KingAhmed, ya yi kuka a shafukan sada zumunta inda ya koka kan yadda ‘yan fashi suka yi wa mahaifiyarsa...
A wasan karshe da aka fafata a Gasar Zumunta Cup da ake bugawa a Karamar Hukumar Kumbotso. Kungiyar Kwallon Kafa ta Gidan gyaran Halin ta kasa...
Wani matashi a jihar Adamawa ya amince cewa ya daba wa wani mutum wuka saboda mutumin ya haska mahaifiyarsa da fitila wato (filashin). Matashin mai...
Kwamitin majalisar wakilan Najeriya kan sauyin fasali da musanyar tsoffin kuɗi, ya yi watsi da ƙarin wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi da CBN ya...
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano, sun cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Kunya. Rahotonni sun bayyana cewa, jami’an sun kama ta ne a otal...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ƙara wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi. Gwamnan CBN Mista Godwin Emiefele ne ya bayyana hakan a ganawarsa da manema...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta kara wa’adin karbar katunan zabe na dindindin PVC zuwa ranar 5 ga watan Fabrairu, 2023. Jaridar...
Dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo ya caccaki wa’adin da gwamnatin tarayya ta bayar domin cire tsofaffin...