Babban Bankin Najeriya (CBN) ya shaida wa kwamitin bincike na Majalisar Wakilai cewa Ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF) ne ya ba shi umarnin buɗe asusun...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya tabbatar da cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Peter Obi, ya sanya hannu...
The death of Nura, popularly known as Ribado, an alleged notorious killer and resident of Dandago in Kano State, has continued to generate controversy, amid allegations...
An tabbatar da mutuwar mutum guda bayan wani kwale-kwale da ke ɗauke da mata da yara kimanin 40 ya kife a yankin Malamawa ta ’Yan Dutse,...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Shugaban Ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta Ƙasa, Bello Bodejo, kan Naira Biliyan 2. Kotun ta...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Freetown na ƙasar Saliyo domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron ƙoli na 69 na shugabannin...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama ƙwayoyin tramadol miliyan 1.63 da aka ɓoye a cikin wasu manyan motocin dakon...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke ƙauyen Logomani a ƙaramar hukumar Ngala...
Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta Kano ta...
Kotun Ƙolin Najeriya ta soke hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara tare da dawo da umarnin ƙarshe na kwace wasu manyan kadarori guda bakwai da ake alaƙantawa da...