Daliban makarantun sakandire a jihar Bauchi sun fantsama kan tituna domin nuna rashin amincewarsu da sabon tsarin manufar da gwamnati ta yi na raba maza...
Wasu jami’an soji da suka yi ritaya a ranar Litinin din nan, sun bijirewa ruwan sama da aka yi a safiyar ranar Litinin domin gudanar da...
Gwamnatin tarayya a ranar Litinin din nan ta umurci shugabannin jami’o’i da su sake bude makarantu tare da baiwa dalibai damar komawa karatu, nan take. Ku...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu sakamakon harbin su da wasu mutane ɗauke da bindigu suka yi. Jami’in hulɗa da...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta cafke wani tsohosun Usman Bokina Bajama wanda aka fi saninsa da Clement mai shekaru...
Yayin da zabukan shekarar 2023 ke kara karatowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta ce za a samu ci gaba wajen gudanar...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya yi kira ga malaman addini da su yi addu’a domin ci gaba da samun zaman lafiya a jihar....
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA a ranar Juma’ar nan ta tabbatar da cewa mutane hudu ne suka mutu yayin da aka ceto...
Jam’iyyar APC ta yi magana kan cire mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo daga cikin kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu, dan takararta na shugaban kasa....
An yi garkuwa da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna a wani hari da aka kai a hanyar Kaduna zuwa Kachia a jihar...