Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar Litinin ɗin makon gobe watau 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin cikar Najeriya shekaru 62 da samun...
A yayin da aka fara yakin neman zaben 2023 a hukumance, ‘yan takarar shugaban kasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja,...
Jam’iyyar PDP a ranar Larabar nan ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na 2023 mai wakilai 600 a Abuja. Shugaban kwamitin kuma gwamnan jihar Akwa...
Rundunar ‘yan sanda ta gargadi shugabannin siyasa a jihar Kano da su guji duk wani abu da zai iya kawo cikas ga zaman lafiya a...
Al’ummomi 13 a karamar hukumar Ogbaru ta jihar Anambra ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar iyalai 300 sun rasa gidajensu. Makarantu, coci-coci, kasuwanni, filayen noma da gidajen...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe babban dan dan majalisar dokokin jihar Bauchi mai wakiltar mazabar Dass, Bala Ali, kwanaki kadan bayan sun yi garkuwa da...
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasae nan, IGP Usman Alkali, ya bayar da tabbacin cewa rundunar ‘yan sandan za ta hada gwiwa da ‘yan uwa...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a ranar Talatar nan ya ziyarci jihar Enugu inda ya sake jaddada alkawarin sake gina kasar....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Larabar nan a Abuja ya bukaci kwamitin kasa kan sauyin yanayi da ta tsara manufofin da suka dace domin samun...
A yau Laraba ne aka yi jana’izar jarumin masana’antar shirya fina-finan ta Kannywood Alhaji Umar Malumfashi, da aka fi sani da Bankaura ko kuma Yakubu ka...