Kamfanin jiragen sama na Azman Air, ya sanar da ci gaba da zirga-zirgar jiragensa daga yau Juma’a bayan da hukumar kula da sufurin jiragen sama ta...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano ta kama wata matashiya Maryam Haruna mai Shekaru 27 bisa zargin ta da watsa wa wani matashi Lawan Inuwa Ibrahim ɗan...
Wasu mutane huɗu sun rasa rayukansu sakamakon hatsarin Jirgin ruwa a kogin Binuwai da ya ratsa karamar hukumar Ibbi ta Jihar Taraba. Rahotonni sun bayyana cewa...
Kungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC a jihar Zamfara ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 21 da ta aiwatar da mafi karancin albashi na kasa...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce, jami’anta sun tarwatsa wasu gun-gun ƴan bindiga da suka suka tsare hanyar Sabuwa zuwa Mararabar Yakawada a yankin karamar...
Dubban matafiya ne suka makale a kan babbar hanyar Ibadan zuwa Ife a ranar Alhamis din nan bayan da kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta yi...
Wata kotu da ke Kado Grade I a Abuja, a ranar Alhamis din nan, ta yanke wa wasu masu siyar da maganin gargajiya ‘yan kasar...
Tsohon Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, Solomon Arase, da Manjo Janar Jeleel Ogunlade mai ritaya sun dora laifin rashin tsaro da ya dade a...
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 200 a garin Makurdi, kamar yadda wani jami’in gwamnati a jihar Benue ya bayyana. Sakataren zartarwa na Hukumar ba...
Wata dusar kankara ta lalata gonaki da gidaje a al’umomin Dutsen-Kura da Kanya da Gozaki a karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina. Malam Abdullahi Gozaki, wani...