Kungiyar Gwamnonin Arewa (NGF) da Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa na neman a kafa ‘yan sandan jihohi domin tunkarar kalubalen tsaro a yankin da ma kasa...
Allah ya yi wa ɗan gidan Sanatan mazaɓar Kano ta Kudu, Sadiq Kabiru Gaya rasuwa a yau Talata. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, mai magana da...
Wani bincike ya gano wasu Gwamnoni hudu da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP dake kokarin ganin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace katin Dan kasa yana da muhimmanci a wajen al’ummar kasar nan duba da yanda al’umma suke yawan...
Hukumar tsaro ta Civil Defence shiyyar jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutane biyar tare da jikkatar wasu da dama da kuma ƙonewa gidaje da dama...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ranar Talatar nan ta bayar da dama ga bukatar hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) na tsare tsohon mai...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta soke rajistar aƙalla mutane Miliyan Ɗa da dubu ɗari da ashirin da shida da ɗari uku da...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya sauka a Nairobi babban birnin ƙasar Kenya domin halartar bikin rantsar da sabon Shugaban kasar William Ruto. Mataimakin shugaban...
Hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, majalisar shawara ta harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba wani kaso na Naira miliyan 100 da ake zargin dan...
Mutane 13 ne ake fargabar sun mutu a wani hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Rahotanni sun ce lamarin ya afku ne da...