Kwamishinan Ma’aikata da batutuwan tsaro na Jihar Sakkwato, Kanar Garba Moyi mai ritaya, ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Hakan na kunshe ne cikin...
Gwamnan jihar Delta, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa da zai taya Atiku Abubakar takara a jam’iyyar PDP Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa yin takararsu shi da...
Jami’an tsaro, sun yi nasarar kama wasu mutane huɗu da ake zargin suna wajen kitsa harin gidan gyaran hali na Kuje dake birnin tarayya Abuja. PRNigeria...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayar da umarnin dakatar da Ohi na Eganyi kuma shugaban majalisar gargajiya ta Ajaokuta, HRH Alhaji Musa Isah Achuja da...
Shugabar mata ta jam’iyyar APC ta kasa, Betta Edu, ta bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu na da karfin da zai iya mayar da Najeriya babbar cibiyar...
Maiduguri ta yi cikar kwari a ranar Asabar din nan yayin da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya jagoranci wasu manyan...
Likitoci masu neman kwarewa sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu da ta aiwatar da yarjejeniyoyin da suka shafi walwalarsu ko kuma a fuskanci rashin jituwa...
Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC guda biyu, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara a ranar Asabar din nan sun ziyarci...
Gwamna Abubakar Bello na jihar Neja ya dakatar da shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta jihar Neja, Dakta Isah Adamu kan wasu matsalolin da...
Kotun Daukaka Kara Ta Kori Kararrakin Da Aka Shigar Da Shugabannin APC A Sokoto Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi fatali da karar da...